Rahoto

Rahoto

Kanawa sun koka kan watsi da gyaran tituna

A jihar Kano, daya daga manyan cibiyoyin kasuwanci a Najeriya, mazauna na kokawa kan yawan ayyukan gyaran hanya da aka fara amma daga baya aka yi wats

Yadda aka kara biliyan N216 a kasafin 2020

Fadar Shugaban Kasa ta ce ta kara sabon kasafin kudin Najeriya na 2020 ne da biliyan N216 domin aiwatar da muhimman ayyuka a yanayin cutar coronavirus

Yadda aka kafa makerar Sabo-Ibadan fiye da shekara 70 baya

Unguwar Sabo-Ibadan ita ce Unguwar Hausawa mafi dadewa a birnin Badun na Jihar Oyo, wadda ta kafu fiye da shekara 100 da suka gabata. Binciken Aminiya

Cutar COVID-19: Yadda kasuwa ta bude wa masu kemis-kemis

A yayin da cutar COVID-19 ta karade duniya, ciki har da Najeriya, cutar ta kassara al’amura da yawa, ta kawo cikas ga tattalin arziki da zamantakewa d

‘Yan bindiga: Yakin ba na sojoji kadai ba ne

Ministan Tsaro na Najeriya Bashir Magashi ya ce yaki da ‘yan bindiga a sassan kasar ba abu ne da ya takaita a kan sojoji ba kadai. A jawabinsa n