Rahoto

Rahoto

Bayan kwana 102 jirgin farko ya tashi zuwa Abuja

Jirgin fasinja na farko ya taso daga Legas zuwa Abuja, bayan kwana 102 da rufe zirga-zirgar jiragen sama saboda bullar cutar coronavirus a Najeriya. J

Fyade: Ya kamata gwamnati ta kafa kotunan musamman

Majalisar Tarayya ta bukaci Gwamnati ta kafa kotuna na musamman domin yanke hukunci da sauri ga masu aikata fyade da cin zarafi da ke karuwa a Najeriy

An kusa rufe amsar labarai a gasar Aminiya

Akalla mutum 218 ne suka turo da labaransu domin shiga gasar rubuta gajerun labarai na Aminiya-Trust. Shugaban Kwamitin Gudanar da Gasar, Farfesa Ibra

’Yan sanda na neman mutum biyar ruwa a jallo a Zamfara

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara na neman wasu mutum biyar ruwa a jallo bisa zargin kisan gilla da aka yi wa wani likita a garin Gusau. ’Yan bindiga

Binciken Magu: Shin shugaban EFCC zai kai bantensa?

Kallo ya koma sama a Najeriya inda binciken shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, kan kudaden gwamnatin da aka kwato ke