Rahoto

Rahoto

COVID-19: An kwaso ‘yan Najeriya 322 da suka makale a Amurka

An kwaso ‘yan Najeriya 322 da suka makale a kasar Amurka sakamakon bullar cutar coronavirus da ta hana su iya dawowa gida. Hukumar Kula da ̵

An tsinto gawarwakin mutanen da suka yi hatsarin kwalekwale

An gano gawarwaki shida an kuma ceto mutum bakwai da ransu daga cikin mutanen da hatsarin kwalekwale ya rutsa da su a kan teku a cikin dare a jihar Le

Buhari ya nada sabon shugaban NCPC

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Reverend Yakubu Pam a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Ziyarar Ibada ta Kirista (NCPC). Sanarwar ta ranar Asabar ta

Mai digirin da ke hada aikin jarida da tuyar kosai

Sunday Williams Omega, matashi ne da ke ba jama’a da dama sha’awa a birnin Maiduguri, sakamakon wani sabon al’amari da ya bullo da shi. A matsayinsa n

Haihuwa ta kankama a sansanin ’yan gudun hijirar Katsina

Yawan hare-haren ’yan bindiga a wasu kananan hukumomin Jihar Katsina ya tilasta bude sansanonin ’yan gudun hijira uku a sassan jihar da suka hada da B