Rahoto

Rahoto

N-Power: An kama mai damfarar ‘yan gudun hijira

Jami’an tsaro sun damke wani mutum da ke damfarar ‘yan gudun hijira yana sayar musu fom din daukar aikin N-Power a kan Naira dubu biyar-biyar. ‘

Abubuwan da ya kamata a sani kafin a je filin jirgin sama

Sanin kowa ne cewa ranar 8 ga watan Yuli za a dawo da zirga-zirgar jiragen fasinja a cikin gida a wasu daga cikin filayen jiragen saman Najeriya bayan

Badakala: An dakatar da shugabannin NSITF nan take

Ma’aikatar Kwadago ta ce Shugaba Buhari ya amince da dakatar da Manajan Darektan Asusun Inshorar Kyautata Rayuwa (NSITF), Adebayo Somefun da Man

Yadda gwamnan Kogi ya bude wa dattawan Arewa wuta

Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya zargi dattawan yankin Arewa a Najeriya da cin amanar Sardauna ta hanyar yin watsi da ayyukansa. Yahaya Bello ya ce

‘An kama fasto ya yi wa ‘yar shekara 12 fyade’

Wani dan shekara 54 ya shiga komar ‘yan sanda bayan zargin sa da yi wa yarinya ‘yar shekara 12 fyade a jihar Ogun. Mahaifin yarinyar ya yi