Rahoto

Rahoto

‘COVID-19 za ta kara wa talakawa talauci’

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwa kan yadda annobar COVID-19 ke jefa talakawa cikin karin talauci a duniya. Yayin jawabinsa ta bidiyo

Harin FMC Kogi na hana likitoci yin zanga-zanga ne

Likitoci a jihar Kogi sun karyata gwamnati Jihar da ta ce iyalan wata mara lafiyar da ba ta samu kulawa ba ne suka kai hari a Asibitin Gwamnati Tarayy

Yadda za a bude tashoshin jirgin sama a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta sanar da yadda za a dawo da harkokin jirgin sama, farawa da Abuja da Legas daga ranar 8 ga watan Yuli 2020. Da yake sanar da haka

Wata mata ta yanke mazakutar mijinta

Wata matar aure da ake zargi da yanke mazakutar mijinta a yankin Tella a karamar hukumar Gassol a jihar Taraba ta shiga hannun hukuma. Matar ‘ya

Fyade: Kotu ta tsare Mai Siket a gidan yari

Kotun Majistare da ke zamanta a Noman’s Land, Kano, ta tsare wani matashi a gidan yari bisa zargin yi wa mata 40 fyade. Matsahin wanda ake wa la