Rashin abinci mai gina jiki ya kashe yara 650 a Katsina — MSF
An samu ƙaruwar yara masu fama da yunwa sanadiyyar rashin abinci mai gina jiki.
Rahoto
An samu ƙaruwar yara masu fama da yunwa sanadiyyar rashin abinci mai gina jiki.
Har yanzu Turji, wanda ke gudun ɓuya bai shiga hannu ba, duk kuwa da nemansa ruwa a jallo da jami’an tsaro suka daɗe suna yi
Wannan matsala ta nuna ƙarara yadda rayuwar yara ƙanana ke cikin haɗari da ƙarancin kotuna da kuma gidajen tsare ƙananan yara.
Zai fi kyau idan za a sauya sunan wani waje don karrama wani, a zaɓi wajen kamar ofisoshin gwamnati ko kuma asibitoci da sauransu.
Yana ɗaya daga cikin mutane ƙalilan da suka fi kowa riƙe muƙamai a tarihin Najeriya, amma ba tare da an tuhume shi da almundahana ba a hukumance