Wurare 18 da ke fuskantar barazanar dokar kulle a Najeriya
Kananan hukumomi 18 a Najeriya na fuskantar barazanar dokar kulle kasancewarsu dauke da kaso 60 cikin 100 na masu COVID-19 a kasar. Shugaban Kwamitin
Rahoto
Kananan hukumomi 18 a Najeriya na fuskantar barazanar dokar kulle kasancewarsu dauke da kaso 60 cikin 100 na masu COVID-19 a kasar. Shugaban Kwamitin
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin shimfida bututun iskar gas mai tsawon kilomita 614 a Arewacin Najeriya. Bututun iskar gas din
Oba na Benin, Oba Ewuare II, ya nesanta kansa da zagin Shugaba Buhari a shafukan zumunta tare da wasu mutum biyu da ya ce jihar Edo na alfahari da su.
Jaririya ‘yar wata uku da aka yi wa fyade a Jihar Nasarawa na hanyarta ta zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos inda za a yi mata tiyata a
Majalisar Tarayya ta sa baki an dage karin farashin wutar lantarki da zai fara aiki a ranar aiki daga ranar Laraba 1 ga watan Yuli. Shugaban Majalisar