Rahoto

Rahoto

Boko Haram ta saki bidiyon mutanen da ta kama suna neman dauki

Ma’aikatan jinkai da kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a farkon watan Yuni sun roki Gwamantin Najeriya da kungiyoyin da suke wa aiki su ce

N-Power: Matasa miliyan daya sun yi rijista a awa 48

Matasa sama da miliyan daya ne suka yi rijistar neman aikin tallafin Gwamnatin Tarayya na N-Power cikin sa’a 48 bayan bude shafin a yanar gizo.

COVID-19 ta kashe mutum a 500,000 duniya

Cutar COVID-19 ta yi ajalin sama da mutum dudu dari biyar a duniyar tun bayan bullarta a watan Disamban 2019. Kawo yanzu cutar ta fi kamari a Amurka,

An tsinci gawar ‘yar shekara shida an yi mata fyade a masallaci

An gano gawar wata yarinya ‘yar shekara 6 da aka yi wa fyade a cikin masallacin a unguwar Kurmin Mashi da ke Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa, Ji

Hanyar Kano-Abuja: Majalisa ta gayyaci Julius Berger

Majalisar Wakilai ta gayyaci kamfanin Julius Berger da ke aikin titin Abuja zuwa Kano ya gurfana a gabanta saboda rashin saurin aikin duk da cewar an