Rahoto

Rahoto

‘Yakin Najeriya a Laberiya ne silar rashin tsaro a teku’

Babban Daraktan Hukumar da ke kula da Sufurin Jiragen Ruwa tare da Lafiyar Teku ta Kasa (NIMASA), Bashir Yusuf Jamo ya ce matsalar tsaro a tekun Najer

‘Za a sake dawo da dokar kulle a Osun’

Gwamatin Jihar Osun ta ce akwai yiwuwar ta dawo da dokar kulle sakamakon kamuwar mutum 22 da cutar a cikin awa 24. Kwamishinan Lafiyan Jihar, Rafiu Is

Mutum 10,000 na neman a dauke su aikin Amotekun

Akalla mutum 10,000 ke neman a dauke su aikin tsaro na Amotekun a yankin Kudu maso-Yammacin Najeriya. Kwamandan Rundunar Amotekun, Adetunji Adeleye, y

Yadda Abiola Ajimobi ya rasu

Abiola Ajimobi tsohon Gwamnan Jihar Oyo ya rasu ne bayan sassan jikinsa da dama sun daina aiki sakamakon kamuwarsa da cutar COVID-19. Gwamnatin Jihar

‘Yan banga sun kashe yaro a kan zargin satar waya a Zariya

Wani yaro dan shekara 17 da haihuwa mai suna Muhammadu Sani Aliyu ya rasu a hannun ‘yan bangar Jan Labule da ke Kofar Doka, Zariya a Jihar Kadun