Rahoto

Rahoto

‘Yan bindiga sun hallaka shaihin malami na Jami’ar ABU

‘Yan bindiga sun kashe wani shaihin malami a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya ( ABU),  Dokta MB Hassan a lokacin da yake bakin aikinsa a Zamfa

An kama wanda ake zargi da yi wa jaririya ‘yar wata uku fyade

Rundunar Samar da Kariya Ga Fararen Hula (NSCDC) ta kama wani mutun bisa zargin yin fyade ga wata yarinya ‘yar shekaru uku a jihar Nasarawa. Da

Yadda Shugaba Buhari ya rage wa gwamnoni karfi

Gazawar gwamnoni wurin ceto takwaransu na jihar Edo, Godwin Obaseki daga guguwar da ta hana shi shiga takarar zaben dan takara a jam’iyyar APC,

Abin da ya sa na karbi belin Abdulrashid Maina —Ndume

Sanata Ali Ndume ya bayyana yadda ya shafe wata shida yana tunanin karbar belin Abdulrashid Maina, tsohon Shugaban Kwamitin Aiki Da Cikawa na Gyaran F

An tsinci gawar budurwar da ruwa ya tafi da ita

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) ta gano gawar budurwar nan mai suna Aishat wadda ruwan sama ya yi sanadiyar hallaka ta. Babban Da