Rahoto

Rahoto

Shan kwaya ya karu a kullen COVID-19 —NDLEA

Yadda mutane ke shan miyagun kwayoyi ya karu sakamakon zaman gidan da aka yi a lokacin dokar kullen COVID-19, a cewar Hukumar Yaki da Sha da Fataucin

Yadda mata ta kusa tsinke mazakutar mijinta saboda kishi

Wata mata da ake zargi da yi wa mijinta lahani a mazakutarta na fuskantar bincike a hannun Rundunar Tsaron Farar Hula (NSCDC) a jihar Osun. Rundunar t

Mutum 452 sun kara kamuwa da coronavirus a Najeriya

Hukumar Yaki da Cututttuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce yawan masu cutar coronavirus a kasar ya karu zuwa 21,371 bayan karin mutum 452 sun kam

Rushe ofishin jakadanci: Ghana ta nemi afuwar Najeriya

Shugaban Kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya nemi afuwar Shugaba Muhamamdu Buhari bisa rushe ginin ofishin jakadancin Najeriya a kasarsa, ya kuma bayar da

Ana ci gaba da neman yaran da ruwan sama ya tafi da su

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) na ci gaba da aikin nemo yaran da ruwan sama ya tafi da su a jihar. Jami’an hukumar LASEMA