Rahoto

Rahoto

El-Rufai ya tasa keyar Almajirai 35,000 daga Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta mayar da kananan Almajirai 35,000 zuwa jihohi 17 da wasu kasashen da ke makwabtaka da Najeriya. Kwamishiniyar Jin-kai da Ing

Yadda uba ya kashe ‘ya’yansa ya kuma jikkata mahaifinsa

Wani magidanci ya shiga hannu bayan zarginsa da hallaka ‘ya’yansa na cikinsa biyu da kuma jikkata mahaifinsa mai shekaru 72. Mutumin mai s

Najeriya ta samu kyautar inji mai gwajin coronavirus 3,000 a rana

Najeriya ta samu kyautar na’urar da ke iya fitar da sakamako fiye da dubu uku na gwajin cutar coronavirus a rana guda. Gwamantin Birtaniya ta ba wa Na

Mazauna Saudiyya ne kadai za su yi Hajji bana

Gwamnatin kasar Saudiyya ta takaita halartar aikin Hajji a bana zuwa wadanda ke zaune a kasar a halin yanzu kadai. Saudiyya ta ce mazauna wajen kasar

’Yar shekara biyu ta kamu da coronavirus

Wata yarinya ’yar shekara biyu ta kamu da cutar coronavirus a Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke Abeokuta bayan fitowar sakamakon gwajin cutar da aka yi