Rahoto

Rahoto

‘Dalilina na kashe matar dan uwana bayan na yi mata fyade’

Matashin nan mai shekaru 25 da ake zargi da kashe matar dan uwansa bayan ya yi mata fyade ya ce ya yi hakan ne don ya huce haushin sabanin da ke tsaka

An binne sarauniyar kyau Ighodalo

An binne tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighadalo,  mai dakin baban mai wa’azin Kirista na cocin Tiriniti, Fasto Ituah Ighodalo, a ra

‘Yan sanda sun kama ‘Yan KAROTA da suka yi wa wani dukan kawo wuka

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kame  wasu jami’an Hukumar Kula da Ababen Hawa (KAROTA) na jihar, bisa  zarginsu da lakada wa wani magi

Hotuna: Gobarar tankar mai a kan gada ta haddasa cunkoso na awanni a hanyar Legas

Gobara ta tashi bayan wata tankar mai ta gogi wata babbar motar dakon kaya ta kamfanin Dangote inda nan take suka kama da wuta, a kan gadar da ke babb

Gwajin riga-kafin COVID-19 ya shiga mataki na biyu

Maganin riga-kafin COVID-19 da Cibiyar Kimiyyar Tsirrai ta Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya a Kasar China ta samar ya shiga matakin gwaji na biyu a kasa