Rahoto

Rahoto

NNPC ya yi nisa da aikin neman danyen mai a Filato

Kamfanin Mai na Najeriya (NNPC) ya ce ya fara zurfafa neman danyen mai da iskar gas a kananan hukumomin Wase da Kanam na Jihar Filato. NNPC ya ce Wase

Biri ya yi kisa, ya jikkata mutum 250 saboda ya rasa giya

Wani biri da ya saba yin tatul da giya ya hallaka mutum daya ya kuma jikkata 250 bayan ya nemi giya ya rasa. An yi wa akasarin mutane 250 din da birin

An kama shi yana yi wa kurma fyade a cikin shago

Wani mai shago da ake zargin yi wa wata yarinya kurma fyade da karfin tsiya a cikin shagonsa na sayar da kayan abinci ya shiga hannu. Mutumin mai shek

Na ki karbar aikin gwamnati saboda sana’ar fim – Ali Nuhu

Tauraro a masana’artar Kannywood Ali Nuhu ya bayyana yadda mahaifinsa ya taba sama masa aikin gwamnati amma ya ki karba saboda ya fi son sana

Za a fara daukar sabbin ‘yan N-Power —Minista

Gwamnatin Tarayya ta sanar da lokacin daukar sabbin matasa a shirin aikin N-Power yayin da wa’adin matasa 5000 da ke amfana da shirin a yanzu ke