Gwamnan Edo Obaseki ya koma jam’iyyar PDP
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP, inda ake sa ran zai yi takarar gwamna karo na biyu a zabe mai zuwa. Obaseki da dandazo
Rahoto
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP, inda ake sa ran zai yi takarar gwamna karo na biyu a zabe mai zuwa. Obaseki da dandazo
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce ta ragargaza kwamandojin kungiyar Boko Haram da sansaninsu a jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin kasar. Kwadi
Ministan lafiya na Najeriya Osagie Ehanire ya yi gargadi kan yiwuwar karuwar mace-mace sakakamon yawan wadanda ke kamuwa da cutar COVID-19 a kasar. Os
Gwamnatin jihar Filato ta rufe wani asibiti bayan ma’aikatansa 17 su kamu da cutar coronavirus, lamarin da ya sa jami’an lafiya da suka ka
Gwaman Jihar Kaduna Nasiru El-Eufa’i ya ce zai sake rufe jihar muddin jama’a suka ci gaba da saba ka’idojin kariyar cutar COVID-19.