Rahoto

Rahoto

An ba wasu makarantu izinin yin jarabawa a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ba da izinin gudanar da jarabawar zangon karatu na uku ga makarantu da ke amfani da manhajar karatu ta kasashen waje. Karamin Min

Masu garkuwa sun dauke matar shugaban matasa

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da matar Shugaban Kungiyar Matasan Kabilar Eggon Daniel Anyabuga a jihar Nasarawa. Maharan dauke da bindigogi

Jam’iyyar APC ta nada Ajimobi ya zama shugabanta

Jam’iyyar APC ta nada tsohon Gwamnan Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin Shugabanta na Kasa na riko. Kwamitin Amintattun Jam’iyar APC ya

Ya kashe matar wansa bayan ya yi mata fyade

Wani matashi da ake zargi da kashe matar dan uwansa bayan ya yi mata fyade ya shiga komar ‘yan sanda a jihar Zamfara. “Ko da jami’an

COVID-19: An fasa bude wuraren ibada a Legas

Gwamnatin Legas ta fasa bude wuraren ibada da a baya ta ce za ta yi a yunkurinta na saussauta dokar kullen kare yaduwar COVID-19  a jihar. Gwamnan jih