Rahoto

Rahoto

Bude Makarantu: Gwamnatin Tarayya ta yi wa jihohi gargadi

Kwamitin Yaki da COVID-19 na Fadar Shugaban Kasa ya gargadi jihohi game da shirinsu na bude makarantu da gidajen kallo da wuraren motsa jiki da sauran

‘COVID-19 ce ta yi ajalin Sanata Sikiru Osinowo’

Hukumomi a jihar Legas sun ce cutar COVID-19 ce tayi ajalin Sanata Adebayo Osinowo mai wakiltar Legas ta Gabas a Majalisar Datijjai. Sanata Adebayo Os

NCDC ta kora dalibai gida a Kuros Riba

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ta kora daliban da suka koma karatu bayan gwamnatin jiha ta bude makarantu a jihar Kuros Riba. ‘Yan

An sa tukwicin N5,000,000 don kamo madugun ‘yan bindigar Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta yi alkawarin ba da tukwicin Naira miliyan biyar ga duk wanda ya ba da bayani a kan yadda za’a kama A

Fitacciyar mai karanta labarai a gidan talbijin na AIT Nkiruka ta rasu

Shaharariyar ‘yar jarida mai karanta labarai a gidan talabijin mai zaman kansa na AIT, Nkiruka Udom ta rasu Nkiruka Udom ta rasu ne a ranar Laha