Rahoto

Rahoto

Boko Haram ta yi wa fararen hula yankan rago

‘Yan Boko Haram sun kashe fararen hula 38 ciki har da kananan yara da mata a karamar Hukumar Nganzai ta jihar Borno. Maharan na safiyar Asabar s

Mayakan Boko Haram sun ranta a na kare a Monguno

Mayakan Boko Haram sun kwashi kashinsu a hannu a harin da suka kai da nufin kwace garin Monguno da ke Jihar Borno. Da safiyar Asabar ne ‘yan Bok

Yadda Mai Siket ‘ya yi wa tsohuwa fyade’

Shekara guda ke nan al’ummar garin Kwanar Dangora da ke jihar Kano na zargin wani wanda ba a san ko wane ne ba da kutsawa cikin gidaje yana yi w

Naira biliyan 13 za a kashe wa feshin kwari —Nanono

Ministan Noma da Raya Karkara Muhammadu Nanono ya ce Gwamnatin Tarayyar ta amince a fitar da Naira biliyan 13 domin yaki da kwari a jihohi 12 da ke Ar

Coronavirus: Bukatar gwamnati ta tallafa wa manoman Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa na bukatar ta sama wa manoma kayan noma da irin shukawa don rage tasirin da cutar coronavirus da suka fuskanta sakamakon dokar