Rahoto

Rahoto

‘Yan sanda sun kashe gungun ‘yan fashi a musayar wuta

‘Yan sanda sun bindige wasu mutum bakwai da ake zargi ‘yan fashi ne a wata musayar wuta a jihar Binuwai. Harbe-harben an yi shi ne a kan t

Mutum 90 sun warke daga COVID-19 a rana guda a Legas

Mutum 90 ne aka sallama a ranar Juma’a 12 ga watan Yuni bayan sun warke daga cutar COVID-19 a jiha Legas. An sallami mutanen ne sun koma cikin i

Ganduje ya bude gidajen kallon kwallo

Gwamna Abdullahi Ganduje ya bude gidajen kallon kwallon kafa a fadin jihar Kano, yayin da ke shirin komawa gasannin kwallon kafa a nahiyar Turai. Gwam

Ranar Damokradiyya: Sakon Buhari ga ‘yan Najeriya

Yayin da Najeriya ke bukin Ranar Damokradiyya a rana mai kamar ta yau, 12 ga watan Yuni, Shugaban Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya

An kori dan sandan da ya shiga kungiyar asiri

Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta kori wani kurtun dan sanda mai suna  Mfon Esio wanda ta samu da laifin shiga kungiyar asiri. Mai magana