Rahoto

Rahoto

An lakada wa dan majalisa duka a rikicin shugabanci

An ba hamata iska a rikicin shugabancin Majalisar Jihar Kaduna da ya sa wani mamba yunkurin dauke sandar majalisar. Rikici ya barke ne bayan ’yan maja

Kotun Daukaka Kara: Majalisa ta amince da Dongban-Mensem

Majalisar Dattawa ta amince da nadin Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Najeriya. Amincewar majalisar t

Gwamnoni za su yi dokar ta-baci kan matsalar fyade

Gwamnonin Najeriya sun amince su sanya dokar ta-baci a kan matsalar fyade da cin zarafi musamman wanda ake wa mata da kananan yara. Gwamnonin sun kuma

Ana zaman dar-dar bayan an yi wa manomi yankan rago a Zangon Kataf

Hankula sun tashi a Karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna bayan an gano wata gawa da aka yi wa yankan rago yashe a bakin rafi. Ganau sun shaid

An nada dan NYSC sabon Hakimin Yantumaki

Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya nada dan yi wa kasa hidima (NYSC) a matsayin Sabon Hakimin Yantumaki. Ayyana sabon Hakin Yantumakin na