Rahoto

Rahoto

Majalisar Dattawa ta amince da sabon kasafin kudi

Majalisar Dattawa ta amince da kasafin kudin 2020 na Naira tiriliyan 10.801 da aka yi wa gyaran fuska. Majalisar ta kara biliyan N292 a kan sabon kasa

An rufe kasuwa saboda rashin bin ka’idar COVID-19

Za a sake rufe kasuwa bayan kwana 10 da budewa saboda saba ka’idojin hana yaduwar cutar COVID-19 a jihar Anambra. Gwamnatin jihar za ta rufe kas

Babban Sakataren Izala, Mukhari Ibrahim ya rasu

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah Ya yi wa Babban Sakataren Gudanarwa na kungiyar Izala Malam Mukhari Ibrahim (Vom) rasuwa. Marigayin s

Yadda matashin da ya yi wa mata 40 fyade a Kano ya shiga hannu

Wani matashi wanda ake zargi da yi wa mata fiye da 40 fyade ciki har da tsohuwa mai shekaru 80 ya shiga hannu a jihar Kano. Yanzu haka Muhammad Zulfar

Blanke za ta bar Bankin Raya Afirka

Mataimakiyar Shugaban Bankin Raya Kasashen Afirka (AfDB) Jennifer Blanke ta bayyana aniyarta na sauka daga kujerar. Sanarwar da Sashen Hulda da Jama&#