Rahoto

Rahoto

An gano mai coronavirus da ta tsere a kasuwa

An kama wata mata mai cutar coronavirus a yayin da take tsaka da cin kasuwa bayan ta tsere daga hannun hukuma. Aminiya ta gano cewa cewa an fara neman

Yadda rashin hanya ya hana tashar Baro ta fara aiki

Hukumar Kula da Hanyoyin Ruwa na Cikin Gida a Najeriya (NIWA) ta dora laifin rashin fara aikin Tashar Jirgi ta Baro a kan rashin kyan hanya. Shugaban

Mutum 3,826 sun warke daga COVID-19 a kwana 100 a Najeriya

Mutum 12,233 ne suka kamu da cutar coronavirus bayan kwana 100 da fara bullar annobar a Najeriya. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Nigerian (N

A hana Fulanin ketare shigowa Najeriya — Ganduje

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta hana Fulanin kasashen waje shigowa Najeriya domin magance matsalar rikicin

Kwana 100 da bullar coronavirus a Najeriya

Cikin kwana 100 da fara bullar cutar coronavirus a Najeriya, kasar ta ninka yawan cibiyoyinta na gwajin cututtuka masu yaduwa sau goma. Yanzu Najeriya