‘Yan fashin banki sun kashe jama’a, sun debi makamai a Kogi
Wasu gugun ‘yan fashi sun hallaka mutane da dama a wani hari da suka kai da tsakar rana a wani banki da ke jihar Kogi. Harin na yankin Isanlu a
Rahoto
Wasu gugun ‘yan fashi sun hallaka mutane da dama a wani hari da suka kai da tsakar rana a wani banki da ke jihar Kogi. Harin na yankin Isanlu a
An killace mahaifin Gwamnan Jihar Nasarawa Alhaji Sule Bawa bayan an garzaya da shi asibiti. Alhaji Sule Bawa shi ne kuma Sarkin yankin Gudi da ke Kar
Wasu ‘yan uwa uku da suka yi garkuwa da wata suka kashe ta sannan suka bukaci kudin fansa Naira miliyan biyar, sun shiga komar ‘yan sanda.
Tun sadda Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da sanarwar haramta bara a fadin jihar ake ta cece-ku-ce a kan matakin a tsakanin al’ummar jihar. Yayin da was
Mary Yakubu ‘yar shekara 40 ne da ‘yan sanda suka tsare bisa zargin sace yara kanana 72. An kama ta da yara 23 a karon farko kafin a sake