Rahoto

Rahoto

Matasa sun ceto sojan da ya yi yunkurin kashe kansa

Matasa sun kwashe sama da awa daya ana kokarin ceton ran wani tsohon soja da ya yi yunkurin kashe kansa a jihar Taraba. Tsohon sojan ya hau kan shatal

Yan bindiga sun kashe mutum 25 a Zamfara

‘Yan bindiga sun kashe akalla mutum 25 a wani hari da suka kai wasu kauyuka a Kananan Hukumomin Talata Mafara da Maru a jihar Zamfara. Mazauna k

Za a yi daurin rai da rai ga masu fyade a Osun

Majalisar Dokokin jihar Osun ta amince da hukuncin daurin rai da rai ga masu aikata laifin fyade a jihar. Haka kuma ta amince a daurin shekaru 14 ga d

Majalisar Tarayya ta ki yarda a dandake masu fyade

Majalisar Wakilai ta yi watsi da kiran da aka yi na zartar wa wadanda aka samu da laifin fyade hukuncin dandaka. Majalisar ta dauki matakin ne ranar A

Matashi ya yi wa tsohuwa ‘yar shakera 70 fyade

Wani matashi dan shekara 25 da ya yi wa tsohuwa ‘yar shekara 70 fyade ya daura alhakin laifin a kan giya. Ana zargin Wasiu Bankole da haurawa gi