Rahoto

Rahoto

An girke jiragen da za su yaki ’yan bindiga a Sokoto

Jiragen yakin sojin saman Najeriya sun isa jihar Sakkwato domin yakar ’yan bindigar da ke addabar jihar a baya-bayan nan. Kakakin rundunar, Air Commod

Mataimakin gwamnan Bauchi ya harbu da coronavirus

Mataimakin Gwamnan jihar Bauchi kuma Shugaban Kwamitin Yaki da Annobar Coronavirus a jihar, Sanata Baba Tela ya harbu da cutar. Mai Taimaka wa Gwamna

Boko Haram ta banka wa gari wuta a Borno

Akalla fararen hula biyar ne kungiyar Boko Haram ta kashe a hare-haren da ta kai a jihar Borno. Mayakan kungiyar sun banka wa kauyuka wuta da tsakar d

Bam ya kashe wani yaro dan gudun hijira a Borno

Tashin bam ya kashe wani yaro dan shekara 13 a sansanin ‘yan gudun hijira a jihar Borno. Yaron ya gamu da ajalinsa ne yayin da yake wasa da wani bam d

An sassauta dokar hana ibada a masallatai da coci-coci

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sassauta dokar hana taro a wuraren ibada daga ranar 1 ga watan Yuni. Kwamiti mai yaki da annobar coronavirua na fadar s