Rahoto

Rahoto

Sojoji sun kama ‘yan kungiyar asiri 61 a Kuros Riba

Dubun wasu ‘yan kungiyar asiri ya cika bayan sojoji sun yi musu dirar mikiya a yayin da suke taro a maboyarsu a jihar Kuros Riba. Rundunar Sojin

An kara ranakun fita a jihar Ogun

Za a rika walwala a ranaku biyar a yi kullen kwana biyu a jihar.

Coronavirus: An sallami ragowar masu cutar a Kebbi

An sallami mutum biyu da suka rage masu dauke da cutar coronavirus a jihar Kebbi bayan sun warke daga annobar. Ragowar mutum biyun an sallame su ne a

Kwamandan Boko Haram ya mika wuya ga sojoji

Kwamandan Boko Haram Adamu Yahaya wanda aka fi sani da Sa’ad Kami ya mika kansa ga sojojin Najeriya. Sa’ad Karami shi ne Kwamandan Boko Ha

Yadda gwamnati ke shirin bude makarantu a fadin Najeriya

Gwamnatin tarayya na shirin bude makarantu domin ci gaba harkokin neman ilimi a fadin Najeriya. Sakataren Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha ya ce nan ga