El-Rufai ya sauya dokar kullen coronavirus
Gwamnatin jihar Kaduna ta kara tsawaita wa’adin dokar kullen hana yaduwar cutar coronavirus tare da fitar da sabbin matakai. Mataimakiyar Gwamna
Rahoto
Gwamnatin jihar Kaduna ta kara tsawaita wa’adin dokar kullen hana yaduwar cutar coronavirus tare da fitar da sabbin matakai. Mataimakiyar Gwamna
Ma’aikatan lafiya da ke kula da masu cutar coronavirus a cibiyar killace masu cutar da ke Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos (JUTH) sun tafi
A wani mataki mai kama da kwan-gaba-kwan-baya, gwamnatin jihar Binuwai ta sanar da sake garkame wuraren ibada da kasuwanni da sauran wuraren taruwar j
’Yan sanda sun tsare malamai uku da suka jagoranci sallar idi da ta Juma’a a garin Zaria jihar Kaduna. Yanzu kwana hudu ke nan babu bayani game da day
Babban limamin lardin Egba a jihar Ogun, Sheik Liadi Orunsolu ya riga mu gidan gaskiya. Allah Ya yi wa Sheik Orunsolu rasuwa ne a gidansa da ke Abeoku