Rahoto

Rahoto

Yadda DSS ke tsare da dalibin ABU shekara shida

Shekara shida ke nan Mariya Aliyu na fama da kuncin rayuwa da fargaba saboda rashin sanin inda danta yake ko halin da yake ciki. Duk kokarin da ta yi

Yadda Budurwa ta yi karyar mutuwa a Facebook don ta guje wa danginta

Ana zargin wata  budurwa da shirya mutuwar  karya a kafar sada zumunta ta facebook domin ta kaucewa matsin da mahaifiyarta da ‘yan uwanta ke yi

Yadda aka kona sama da mutum 10 bisa zargin maita

Wasu matasa da ake zargi da daukar doka a hannu da ke yankin  Oku  a karamar hukumar  Boki ta  jahar Kuros Riba sun kona mutum sama da goma bisa zargi

‘Yan jarida 10 da ke aiki a ofishin gwamna sun kamu da coronavirus

Ya zuwa yanzu kimanin ‘yan jarida  goma da ke aiki a ofishin gwamnan jihar Akwa-Ibom ne ake zargi suna dauke da cutar coronavirus. Hakan na zuwa

Babangida ya yi murnar Idi tare da iyalansa a Minna

A lokacin da al’ummar Musulmi ke ci gaba da murnar Sallah Karama, tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya  ya yi murnar sal