Rahoto

Rahoto

Masarautar Kano: Yadda Coronavirus ta sauya hawan Sallah

Tun daga lokacin da aka nada sabon Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, Masarautar ta shiga shirye-shiryen gudanar da hawan Sallah. Sanarwar da Gwamn

Dokar Kulle: El-Rufa’i ya jinjina wa Musulmin Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya jinjina wa Musulmin jihar Kaduna bisa juriya da hakurinsu a lokacin azumin watan Ramadan wanda a

Tambuwal ya nemi taimakon Buhari kan ‘yan bindiga

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci gwamnatin tarayya ta kai masa dauki a kan ‘yan bindiga da ke addabar  jihar. “An ra

Sallar Bana: Mazauna Abeokuta sun yi salla a kulle

A daidai lokacin da al’umar Musulmi ke ci gaba da shagulgulan Sallah karama, a wani yanayi na annobar coronavirus da ta sauyawa shagulgulan sall

Ranar sallah:El-Rufa’i zai yi sintiri a Iyakar Kano da Kaduna

A ranar sallar idi karama Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa’i yayi alwashin yin sintiri akan iyakar jihar Kano da kaduna domin hana muta