Yadda matar gwamna ta sa mata gasar haihuwar ’yan uku
Maryam Ibrahim mai ’ya’ya huɗu ta ce ta sha wahalar rainoni tagwaye don haka ba ta son ’yan uku.
Rahoto
Maryam Ibrahim mai ’ya’ya huɗu ta ce ta sha wahalar rainoni tagwaye don haka ba ta son ’yan uku.
A lokacin da farashin ke hauhawa suka sa maƙudan kuɗaɗe suka saya suka ɓoye, da fatan samun gagarumar riba idan buƙatar kayayyakin ta ƙaru a kasuwanni
Ya yi Allah wadai da yunƙurin Trump a mulkin sa na farko na gina katanga tsakanin Amurka da Mexico, inda yace hakan ba ɗabi’ar kiristoci ba ce.
An ɗaura auren Sadiƙ Mohammed Wanka, da Khadijatu Mohammed Abdullahi Abubakar akan sadakin Naira 300,000.
Ban da ofishin shugabar makarantar, babu wani dakin karatu a makarantar da ke da kofofi ko tagogi ko sili mai kyau