Rahoto

Rahoto

Mutum 11 aka kashe don tabbatar da dokar zaman gida

A wani rahoto da Hukumar kare hakkin bila’adama ta kasa ta sanar na cewa, akalla mutum 11 ne aka kashe ba bisa ka’ida ba a cikin makonni u

Tsohon Ministan lafiya Dakta Haliru ya rasu

Tsohon Ministan Lafiya na Najeriya, Dakta Haliru Alhassan ya rasu ranar Lahadi da misalin karfe 12 na rana bayan gajeruwar rashin lafiya. Dakta Haliru

Uba da dansa sun kashe makiyayi da zoben tsafi

Rundunar ’Yan  sandan Jihar Ogun ta kama wani mutum da dansa bisa zarginsu da hada baki da kashe wani Bafullatani makiyayi a kauyen Gbagba Elewure da

Yadda rufe iyakar Kaduna da Plateau ta rutsa manyan motoci

A yayin da gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i ya bada umarnin, rufe dukkan hanyoyin shiga jihar Kaduna da manyan shingayen siminti, da aka fi

Coronavirus: Mutuwar mai juna biyu ta sanya ma’aikatan lafiya cikin rudu

Ma’aikatan lafiya na cibiyar kula da marasa lafiya ta gwamnatin tarayya da ke Idi Aba (FMC), a Abeokuta a jihar Ogun sun shiga rudu bayan da wat