Rahoto

Rahoto

Coronavirus: ‘Yadda muke yi da ’yan uwanmu da suka kamu’

’Yan uwan mutane hudu daga cikin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a jihar Bauchi sun ce da so samu ne da ba su yarda a killace ’yan

Yadda kasuwar amawali ta bude a Calabar

Ayuba Mukhtar matashi ne mai sayar da amawali (ko takunkumin da ake sakawa don hana shakar cututtuka) a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba. Amma f

Bayan da sojojin Chadi suka fatattaki ’yan Boko Haram

Mutane a jihar Borno ta arewa maso gabashin Najeriya sun jinjinawa sojojin kasar Chadi wadanda rahotanni suka ce sun kashe mayakan Boko Haram da dama

Dokar Hana Fita: ’Yan sanda sun kashe matasa hudu a Kaduna

Wasu matasa hudu sun rasa rayukansu a sakamakon harbinsu da ’yan sanda suka yi saboda kin bin dokar zama a gida. Lamarin ya faru ne a unguwar Tirkaniy

Coronavirus: ’Yan Najeriya uku sun mutu a Amurka

Babban Jami’i mai kula da karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke birnin New York na Amurka, Benaoyagha Okoyen, ya tabbatar da mutuwar mutum uku ’ya