Rahoto

Rahoto

Karin mutum 11 sun warke daga Coronavirus a Legas

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da cewa an sallami mutum 11 daga cibiyar killace masu cutar coronavirus da ke Yaba a jihar bayan sun

Na yi murnar ban kamu da cutar Coronavirus ba – Iliyasu

Hukumar asibitin Gambo Sawaba da ke Kofar Gayan Zariya ta tabbatar da cewa, mutumin da ake zargin yana dauke da cutar Coronavirus mai suna Iliyasu Muk

Saudiyya ta bukaci mahajjata su jinkirta shiri

Kasar Saudiya ta bukaci maniyatta Hajjin bana da su jinkirta biyan kudin kujera saboda rashin tabbas game da annobar coronavirus. Ministan Aikin Hajji

An sake rage farashin man fetur a Najeriya

Hukumar kula da farashin albarkatun man fetur ta Najeriya PPPRA ta sake rage farashin litar man fetur daga Naira 125 zuwa Naira 123.5. A wata sanarwa

’Yan fashi sun kashe mutum shida a Kaduna

Wasu da ake zargin ’yan fashi ne sun kai hari wani kauye da ake kira Komo a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, inda suka kashe mutum shida. Lamar