Likita dan Najeriya ya mutu bayan ya harbu da Coronavirus a Burtaniya
Wani kwararren likita dan asalin jihar Kwara da ke zauna a Burtaniya ya rasu yau Talata 31 ga watan Maris bayan ya harbu da cutar Coronavirus. Likitan
Rahoto
Wani kwararren likita dan asalin jihar Kwara da ke zauna a Burtaniya ya rasu yau Talata 31 ga watan Maris bayan ya harbu da cutar Coronavirus. Likitan
’Yan Majalissar Wakilan Tarayyar Najeriya sun sadaukar da albashinsu na watanni biyu domin yakar cutar Coronavirus a Najeriya. Shugaban Majalissar, Fe
A dai dai lokacin da ‘yan Najeriya ke shirin zaman dirshen a gida da kuma yin nesa-nesa da juna domin biyayya ga matakan kariyar cutar Coronavir
Al’ummar jihar Legas sun bi umarnin mahukunta a jihar, sun fara zaman dirshen na kwanaki 14 a gida. Aminiya ta garzaya sassa daban-daban na bir
An tabbatar da wadanda ake zargi da harbuwa da cutar coronavirus a garin Kafanchan a jihar Kaduna da cewa babu wata alama na cewa suna dauke da cutar,