Rahoto

Rahoto

Za a gina tashoshin lantarki mai amfani da hasken rana a Arewa

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ya ce, Gwamnatin Tarayya za ta gina babbar tashar wutar lantarki mai amfani da hasken rana a kowace jiha da k

Hanyar Saminaka: Shekara 14 ana ware kuɗin gyara, amma kamar an shuka dusa

Babban titin da ya tashi daga Kaduna zuwa Pambeguwa zuwa Saminaka ya nufi Jos na da matuƙar muhimmanci, kasancewarsa wanda ya haɗa yankin Arewa ta Tsa

Yadda Mayaƙan Lukarawa suka addabe mu —Sakkwatawa

Mayaƙan Lakurawa suna ƙwatar zakka tare da dukan masu aske gemu da sauraron kaɗe-kaɗe a yankin Jihar Sakkwato, inda suke yaudarar matasa da kuɗi domin

Mutum 71 ne suka mutu a hatsarin motoci a Gombe —FRSC

An yi alƙawarin ƙarfafa dokokin hanya tare da wayar da kan jama’a da kuma haɗin gwiwa tare da masu ruwa da tsaki don rage aukuwar haɗurra a faɗi

Ɗan ci-ranin Arewa ya zama shugaban kamfanonin haƙar ma’adinai a Kudu

A wata hira da Aminiya ta yi da Adamu Mai Aful a matsayinsa na Babban Daraktan Kamfanin Dokkal-Khairu Nigeria Limited ya ce, akwai ma’aikata fiye da 2