Rahoto

Rahoto

An kaddamar da kasuwar kayan abinci ta tafi-da-gidanka a Legas

Shugabanin kasuwar kayan gwari da sauran nau’in kayayyakin abinci ta duniya da ke unguwar mile 12 a Legas sun kaddamar da kasuwar tafi-da-gidank

Yadda Shaikh Sani Yahaya ya sauya matsayi kan Coronavirus

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa da ke karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ta dakatar da dukkan makar

Coronavirus: An dage dokar hana fita a jihar Ogun

Gwamnatin jihar Ogun ta dage dokar hana fita a jihar zuwa ranar Juma’a 3 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan jihar Ogun Dapo Abiodun, ne ya sanar da h

Gwamna Seyi Makinde ya kamu da Coronavirus

Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwajin da aka yi masa na cutar Coronavirus ya nuna cewa yana dauke da cutar. Seyi Makinde, ya shaida h

Za a sake yi wa Abba Kyari gwajin Coronavirus a Legas

A ranar Lahadi ne shugaban ma’aikata a fadar shugaban Najeriya, Abba Kyari, ya tafi jihar Legas don sake yi masa gwajin cutar Coronavirus. A wat