Rahoto

Rahoto

Wadanda suka kamu da Coronavirus a Najeriya sun zama 89

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta sanar da karin mutum takwas da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya. Wannan ya sa ada

Dokar Hana Sallar Juma’a: An kama Limamai biyu a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta Kama malamai biyu a bisa karya dokar hana fita, inda har suka gudanar da sallar juma’a. Hakan na nuna cewa sun  bijire

Yadda Coronavirus ke kara watsuwa a Najeriya

In dai ana maganar yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya ne, to za a iya cewa ranakun 26 da 27 ga watan Maris ne suka fi muni. Dalili kuwa shi ne a dar

Fashewar wasu abubuwa sun rushe gidaje a Akure

Fashewar wasu abubuwa ya firgita jama’a da yawa a hanyar garin Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo da safiyar ranar Asabar. Fashewar abubuwan ya yi sanadi

Matar Davido ta kamu da cutar Coronavirus

Matar shahararran mawakin nan na Kudancin Najeriya wato Davido ta kamu da cutar Coronavirus. Mawakin ne ya sanar da hakan a shafinsa na twitter a rana