Rahoto

Rahoto

Musulmin Kaduna sun yi biris da shawarar El-Rufai

Galibin masallatai a birnin Kaduna sun yi watsi da shawarar da gwamnati ta bayar cewa kada a gudanar da sallar Juma’a. Wadansu daga cikin masallata wa

Coronavirus: An dakatar da Sallar juma’a da taruka a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta shawarci shugabannin addini da su dakatar Sallar Juma’a da sauran salloli ta kuma bukaci malaman addinin Kirista su dakatar

An yi garkuwa da mutum 7 lokacin da ake maraba da Gwamnan Taraba

Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace mutum bakwai a hanyar Jalingo zuwa Wukari a jihar Taraba. Rahotanni sun bayyana cew

Coronavirus: Kungiyar Izala ta sanar da janye Sallar Juma’a a Legas

Kungiyar Izalatul bidi’a wa Ikamatus Sunnah ta bada sanarwar janye sallar Juma’a a daukacin masallatanta a jihar Legas. Shugaban kungiyar

Amurka ta gano chloroquine na maganin cutar Coronavirus

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci da a fara bai wa mutanen da suka kamu da annobar çutar coronavirus maganin zazzabin cizon sauro Na chloroq