Rahoto

Rahoto

Coronavirus: Gwamnatin Najeriya ta bada umarnin rufe jami’o’i da sauran makarantu

A ci gaba da matakan da Gwamnatin Tarayya ke dauka domin dakile yaduwar annobar coronavirus, gwamnatin Najeriya ta bada umarnin rufe daukacin makarant

Coronavirus: An killace ‘yar Buhari bayan ta dawo daga Birtaniya

Daya daga cikin ’ya’yan Shugaba Muhammadu Buhari ta killace kanta bayan dawowarta daga Birtaniya, daya daga cikin kasashen da cutar Coronavirus ke kar

An samu sabbin masu dauke da Coronavirus 4 a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta bayar da sanarwar samun wasu mutane hudu masu dauke da cutar Coronavirus. Kwamishinan lafiya na Jihar, Farfesa Akin Abayomi,

Wanda ake zargi daga Katsina bai kamu da Coronavirus ba

Mutum na farko da ake zarginsa da ya kamu da cutar Coronavirus  (COVID-19) a jihar Katsina an tabbatar sakamakon gwajin da aka yi masa bai kamu da cut

Bambance-bambance 6 tsakanin cutar coronavirus da mura

Yayin da cutar coronavirus ke ci gaba da yaduwa a kasashe daban-daban, Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta fitar da wani rahoto wanda ta kwatanta siffof