Sarki Sanusi II ya samu ‘yanci zai bar garin Awe
Tubabben Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya samu ‘yanci a yanzu haka yana shirin fita daga garin Awe da ke jihar Nasarawa. An dai kai tubabben S
Rahoto
Tubabben Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya samu ‘yanci a yanzu haka yana shirin fita daga garin Awe da ke jihar Nasarawa. An dai kai tubabben S
Wata Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin a saki tubabben Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, da ke zaman hijira garin Awe a jihar Nasarawa.
Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule da sarakunan Lafiya da Awe sun ziyarci tubabben Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II a garin Awe. Gwam
Tsohon shugaban kasar Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce da alama rashin shiga tsakanin Gwamnatin jihar Kano da Masarautar Kano da shugaba Muh
Alamomi na nuna cewa, a ranar Alhamis Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya ziyarci garin Awe da ke jihar Nasarawa don ziyartar sabon matsug