Rahoto

Rahoto

Yadda aka yi addu’o’in neman zaman lafiya a Katsina  

A safiyar Asabar nan ce aka gudanar da addu’o’in neman samun zaman lafiya a cikin Jihar Katsina da kasa baki daya. Taron addu’o̵

Kotu ta dakatar da binciken da ake yi wa Sarkin Kano

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Jihar Kano ta umarci Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin hanci da Rashawa ta Jihar Kano da ta dakatar da

Za a sallami wanda ya shigo da cutar Kurona Najeriya daga asibiti

Gwamnan jihar Ogun Dapo Abiyodun, ya bayyana cewa mutumin nan dan kasar Italiya da ya shigo da cutar kurona Najeriya ya murmure kuma ana dab da sallam

An girke jami’an tsaro Sakatariyar APC a Abuja

Akalla motocin sintiri ‘yan sanda 20 ne aka ajiye a kofar shiga babbar Sakatariyar jam’iyyar APC da ke unguwar Wuse 2 a babban birnin tarayya Abuja. M

Ganduje ka yafewa Sarki Sanusi – Shehu Sani

Tsohon dan majisar dattawan Najeriya da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya yi kira ga gwamnan Kano da ya kawo karshen rikicin d