Rahoto

Rahoto

Majalisar Kano ta kafa kwamitin binciken Sarkin Kano

Majalisar Dokokin Jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Honorabul Abdul’aziz Garba Gaffasa, ta umarci kwamitinta da ke kula da korafe korafen jam

Kotu ta dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban APC

Wata babbar kotu da ke gundumar Jabi a babban birnin tarayya Abuja, ta dakatar Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa. Mai shari’a

Sojoji sun dakile harin Boko Haram a sansaninsu na Borno

Wata majiya mai tushe daga hukumomin tsaro da kuma ‘yan sa kai sun nuna cewa, ana tsammanin rayuka sun salwanta bayan da wasu da ake zargin ‘yan kungi

Rikicin Manoma da Makiyaya: Jihohin Kaduna da Filato sun gudanar da taro

A kokarin da suke wajen lalubo hanyoyin magance rikicin manoma da makiyaya da ya ki ci ya ki cinyewa a garuruwan Kirim da Zangan da ke karamar hukumar

Takaddamar fili tsakanin Jami’ar Jos da mutanen Narakuta  ta tayar da hankali

Takaddama kan mallakar fili a tsakanin Jami’ar Jos da al’ummar Narakuta da ke makwabtaka da jami’ar, ta jawo tashin hankali a garin Jos, tare da yin s