Rahoto

Rahoto

Kotun koli ta dage sauraren karar zaben Zamfara

Kotun kolin Najeriya ta dage karar da aka shigar gabanta zuwa ranar 9 ga watan Maris 2020, na zaben Gwamnan jihar Zamfara da aka yi. Alkalin alkalan N

’Yan bindiga sun kashe Basarake a Zamfara

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da kashe Dakacin garin Kujemi, da ke gundumar Dansadau a Karamar Hukumar Maru a jihar, lokacin da ‘yan

Yanayin zafi ya karu bayan ruwan sama na farko a Abuja

Wasu mazauna birnin Abuja da kewaye sun bayyana karuwar yanayin zafi a birnin biyo bayan ruwan sama daya da aka yi a ranar Lahadi. Karon farko kenan d

Yadda ’yan bindiga suka kashe mutum 51 a Kaduna

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai wani mummunan hari a kauyuka hudu da ke cikin Karamar Hukumar Igabi ta jihar Kaduna, inda suka kashe akalla

Gobara ta kona ofisoshi 5 na gidan Rediyon Freedom a Kaduna

A tsakiyar daren ranar Lahadin nan ne wata gobara to kona ofisoshi biyar a gidan rediyon Freedom na jihar Kaduna. Aminiya ta fahimce cewa gobarar ta f