Rahoto

Rahoto

Shekara 18 aikin Asibitin Sabuwar Kaduna na tafiyar hawainiya

Aikin wannan katafaren asibiti, wanda ake hasashen babu kamarsa a fadin yankin Yammacin Afirka, ya yi zamani da gwamnoni biyar, kowannensu na sa lokac

Yadda gwamnati ta yi sulhu da ’yan bindigar Kaduna

Manoma a yankin Birnin Gwari sun fara konawa garuruwansu da fatan fara shirye-shiryen noma bayan Gwamnatin Kaduna ta yi sulhu da ’yan bindigar da ke a

‘Da kuɗin yankan farce na je Hajji’

Sai an ninka kuɗin da ake biyan sa a wancan lokaci sau dubu ɗari biyu kafin ya kai N200 da a yanzu ake biyan kuɗin gyaran farce

An kashe N2trn kan gyaran lantarki amma kamar an shuka dusa

Ayyukan lantarki guda 334 aka bayar wadanda har yanzu ba a kammala su ba, duk da cewa sun ci sama da Naira tiriliyan biyu

Garin da mutum 10,000 ke ganin likita a ƙarƙashin bishiya a Kano

Sama da shekara 10 ke nan da bishiyar ta zama cibiyar kula da lafiya a garin Baita mai yawan al’umma dubu takwas a Jihar Kano.