Rahoto

Rahoto

Turmutsutsun karbar tallafi a Nijar ya sa mutum 20 sun mutu

A kalla mutum 20 ne suka rasu wasu yayin da 12 kuma suka samu rauni a wani turmutsutsu wajen amsar taimakon da gwamnan jihar Borno ya kai wa ‘ya

Kotu ta haramta wa INEC soke rajistar jam’iyyu 31

Wata babbar kotu da ke Abuja, ta dakatar da Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC daga soke rijistar jam’iyyu 31. Kotun ta soke jam’iyyu

Ba mu kashe ’Yan Boko Haram 250 a Maiduguri ba- Rundunar Soji

Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta musanta rahoton rahoton bogi da ake yadawa cewa, sun kashe sama da 250 mayakan Boko Haram a Maiduguri babban bi

An yi garkuwa da babban jami’in Gwamnatin jihar Nasarawa

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga  ne sun yi garkuwa da babban sakatare a Ma’aikatar aiyukan gwamnatin jihar Nassarawa Jibrin Giza. Kwamishinan ‘yan san

An yi garkuwa da likitoci biyu da ma’aikacin asibiti a Benuwe

Masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa sun yi garkuwa da wasu likitoci biyu da karin ma’aikacin asibiti guda a ranar Alhamis din da ta ga