Rahoto

Rahoto

Sama da mutum 27 aka kona a harin kauyukan Katsina

Sama da mutum 27 ne aka kone kurmus a kauyen Tsauwa yayin da har yanzu ana cikin aikin binciko wasu daga cikin buraguzan kasa da kuma wasu da har yanz

’Yan bindiga sun kashe mutane da yawa a kauyukan Katsina

An kashe jama’a da dama a harin da ‘yan bindiga suka kai kauyuka biyu a Karamar Hukumar Batsari da ke jihar Katsina. Rahoton ya bayyana cewa, ‘yan bin

‘Yan sanda sun kashe ‘yan fashi 3, sun kama biyu

Rundunar ‘yan sanda a Jihar Anambra ta kashe mutum uku da ta ce ‘yan fashi ne sannan ta kama wasu biyu ranar Alhamis a Onitsa, cibiyar kas

INEC ta tabbatar da dan takarar PDP Gwamnan Bayelsa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta sanar da Sanata Duoye Diri, a matsayin zababben Gwamnan jihar Bayelsa, ta bayyana hakan bayan soke z

Biyan batagari aka yi suka yi wa Buhari ihu- Garba Shehu

Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ‘yan siyasa ne suka dauki hayar batagarin da suka yi wa shugaba Buhari ihu