Rahoto

Rahoto

An sake nada Sheikh Sudais Shugaban masallatai biyu mafi girma a Saudiyya

An sake nada Sheikh Abdul Rehman Al Sudais, a matsayin Shugaban manyan masallatan nan guda biyu a kasar Saudiyya domin kula da wuraren biyu mafi daraj

Dan Majalisar Dattawa Longjan ya rasu

Dan majalisar dattawan Najeriya mai wakiltar jihar Filato ta Kudu Ignatius Longjan, ya rasu. Dan majalisar na daya daga cikin ‘yan takarar APC da ya y

Mahaifiyar Sakataren Gwamnatin jihar Katsina ta rasu

A ranar Lahadin ce aka bayar da sanarwar rasuwar mahaifiyar Sakataren gwamnatin Jahar Katsina Dokta Mustafa Inuwa. Kamar yadda Daraktan yada labaran S

Da goyon bayan al’umma ta’addanci ke yaduwa- Kwamandan Soja

Kwamandan Makarantar Kimiyyar Makamai na Sojojin Ruwa ta Najeriya da ke garin Kachia a jihar Kaduna (NNSAT) Real Admiral Tanko Yakubu Pani, ya bayyana

Magidanci ya kona hannun dansa saboda ya saci kifin miya

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kame wani magidanci da ya kona hannun dansa a wuta bisa zarginsa da satar kifin miya. Mai magana da yawun run