Rahoto

Rahoto

An nada sabon Daraktan Hukumar jin dadin alhazai na jihar Katsina

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Suleiman Nuhu Kuki a matsayin sabon Daraktan hukumar jin dadin alhazai na Jahar. An na

Kare Muhalli: An kaddamar da murhun gas na girki dubu 34 a Katsina

A ranar Juma’ar da ta gabata ce aka yi bikin kaddamar da murahun girki dubu 34 masu aiki da iskar gas tare da dashen itatuwa a Jahar Katsina. Bi

Dokar Hana Babur: Nakasassu sun yi sallar Juma’a a harabar Majalisar Legas

Nakasassu a Legas sun gudanar da sallar juma’arsu a gaban harabar zauren Majalisar dokokin jihar Legas, a inda suka je da sanyin safiyar ranar J

Kotun Koli ta tabbatar da daurin shekara 12 da aka yi wa Jolly Nyame

Kotun Koli a ranar Juma’a ta tabbatar da hukuncin da aka yanke wa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Name, zuwa shekaru 12 a gidan yari kan laif

Guragu sun yi zanga-zanga saboda hana hawa babur a Legas

Mafi akasarin guragun sun bar sana’ar bara sun kama tukin babur mai kafa uku, amma yanzu an hana su, sun ce hakan zai shafi rayuwarsu ta yau da