Rahoto

Rahoto

Jakadan Saudiyya a Najeriya Adnan bin Mahmoud Bostaji ya rasu

Ofishin jakadancin Saudiyya a Najeriya ya bayar da sanarwar rasuwar jakadan kasar a Najeriya Adnan bin Mahmoud Bostaji a yau Talata. Majiyarmu ta samu

Cunkoson motoci a Abuja: An rufe gidajen mai da bankuna a Kubwa

Kwamiti na musamman da Ministan Abuja, Malam Muhammad Musa Bello ya nada don magance cunkoson ababen hawa akan titunan birnin da kewaye, ya rufe wasu

Tsohon shugaban Kenya Daniel Arap Moi ya mutu

Tsohon shugaban kasar Kenya Daniel Arap Moi ya mutu yana da shekara 95 a duniya, kamar yadda aka sanar yau Talata. Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta

Ba na bukatar a kubutar da ni a hannun ‘yan Boko Haram- Tsohon mai yi wa kasa hidima

Wani tsohon mai yi wa kasa hidima, NYSC, mai suna Abraham Amuta, an bayar da rahoton cewa ranar Lahadi, ya ki tayin da Boko Haram ta yi masa na su sak

Dokar hana acaba a Legas: Tarzoma ta barke tsakanin ‘Yan Acaba da ‘Yan Sanda

An samu hatsaniya a tsakanin wasu masu tukin baburan acaba da keke Napep da jami’an ‘yan sanda a yankin Ijora da ke daura da Apapa a Legas