Rahoto

Rahoto

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Hakimi sun bukaci Naira miliyan 40

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun shiga unguwar Gayari da ke karamar Hukumar Gummi a jihar Zamfara, yau Juma’a sun yi garkuwa da Hakimin ga

‘Yan PDP sun yi zanga-zanga a ofishin Amurka da Birtaniya a Abuja

Shugabannin jam’iyyar adawa ta PDP tare da mambobin jam’iyyar sun gudanar zanga-zangar lumana saboda zargin jam’iyyar APC da rashin tabuka komai a kan

Jigon APC ya tsallake rijiya da baya a jihar Edo

Daya daga cikin jigon jam’iyyar APC a jihar Edo Henry Idahagbon, ya tsallake rijiya da baya daga wajen wasu ‘yan bindiga da suka kai masa hari a ofish

Sojoji sun kama wakilin Daily Trust na Maiduguri

Sojojin Najeriya daga runduna ta 7 na sojan kasa sun je sakatariyar Kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya, (NUJ) reshen jihar Borno, inda suka kama w

Majalisa ta amince da Obiora mataimakin shugaban CBN

A yau Alhamis ne Majalisar Dattawa ta tabbatarwa Dakta Kingsley Obiora, mukaminsa da aka ba shi a matsayin mataimakin Gwamnan babban bankin Najeriya (